FARFESA ASHRAF M. HADY EL-AZZAZI[1]& ABDULRAHAMAN ADO[2]

 

Abstract

 The well known original dwelling places of Hausa people are northern Nigeria and southern part of Niger republic. But, today, the Hausa people are found everywhere in the world. In the black-skinned African continent, they are found in great number in Ghana, Chad, Cameroon, Burkina Faso, Benin, Togo, Uganda, and Central Africa. Again, in the white-skinned African nations, they are found in Mali, Algeria, Sudan, Libya, Morocco, Tunisia and Egypt. In the overseas countries, they are also found in Saudi Arabia, China, England, America, Germany, Malaysia, and India, etcetera. In all the aforementioned continents, once you see the Hausas, you easily recognize them by some certain features familiar to them. In this paper, therefore, detailed explanations were given on the ways to identify the attitudes and features of Hausa people outside the Hausa land. The explanations were based on the ways Hausa people are identified in Egypt as a sample studies.

 

Tsakure

 Asalinbagiren da aka sani a matsayinmatsuguninHausawashi ne arewacinNijeriya da kumakudancinjamhuriyarNijar. Amma a yau, Hausawa sun watsu a cikinduniya. A ƙasashenbaƙar fata naAfirka, akan same su da yawa a Gana da daBarkina Faso da Kamaru da Cadi da Benin da Togo da  Saliyo da Uganda da Afirka ta Tsakiya da makamantansu. Kazalika, a ƙasashenfatar fata naAfirka, akan same su a Mali da Sudan da Aljeriya da Libiya da Maroko da Tunisiya  daMasar. A can tsallakenAfirka, akan same su a Saudi Arebiya da Cana da Ingila da America da Jamus da  Maleshiya da Indiya da makamantansu da yawa. A dukkanwaɗannanƙasashe da aka ambata, da zararka je, kagaHausawa, nan da nan zakaganesu, sabodawasukeɓantattunsiffofi da suke da su. A cikinwannantakarda, an kawobayanainahanyoyin da akebi a ganesiffofinHausawanadaban da kesanyawaanaganesu a wajenƙasar Hausa. An ta'allaƙabayanan a kanƙasarMasar, a matsayinsamfurinaƙasashenwaje[1]CibiyarNazari Da BincikeKanNahiyarAfirka,SashenNazarinHarsunanAfirka,Jami'arAlƙahira,Masar.

                                                                                                                                          

[2]CibiyarNazari Da BincikeKanNahiyarAfirka,SashenNazarinHarsunanAfirka,Jami'arAlƙahira,Masar.